


Ilimi ta hanyar wasanni motsa jiki

Lambun ƴan makaranta

Samun BEPC

Taimako zuwa ga makarantun Dankatsari

A can baya, a ƙarshen karatu, gurin kowa shi ne na zama ma’aikacin gwamnati.
Amma yanzu da lokaci ya sauya, ya kamata gurori su sauya a ƙarshen karatu.
A ra’ayin Tarbiyya Tatali, ya kyautu mutum ya yi karatu don kanshi, don gane al’amurran duniya da yin amfani da su a zamantakewar ƙasa da tattalin arzikinta.
Ga gurorin da ya kamata :
Mutum ya iya karatu da rubutu,