Mujalla mai lamba 18, 13 ga Mayu, 2023

Sauke nan.

A takaice

  • Editorial: Sarauniyar Lugu, tushen zaburarwa ga matan Nijar
  • Labaran ƙungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD, Nuvel Espoir
  • Kalubale a Nijar: Rashin daidaiton jinsi a harkar noma a Nijar: yadda mata ke samun filaye
  • Abin mahimmanci : Haƙƙin ’Yan Mata da Lafiyarsu
  • Focus: Akwai Magana! Za mu yi magana game da shi, season 2
  • Al’adu: Tarkama a Lugu
  • Labari: Hira da Sarauniya Kambari

Mujalla ta lamba 17, ranar 16 ga Nuwamba, 2022

Sauke nan.
A takaice

  • Editorial: Tare muna sa duniya ta ci gaba
  • Labarai daga ƙungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD, Nouvel Espoir
  • Al’adu: Babyshow 3rd edition
  • Labaran Nijar: Ayyuka na bunkasa makamashi
  • Muhimmanci: Ci gaba da kalubalen samun ruwan sha a Dankatsari
  • Mayar da hankali: Makarantun Dogondutsi da Dankatsari
  • Hoto da labari : Bandu Kaka, Magajin Garin Dankatsari

Mujallar lamba 16, Mayu 13, 2022

Sauke nan.
A takaice

  • Editorial: Akwai Magana! Za mu yi magana game da shi
  • Labaran ƙungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD
  • Labaran Nijar: Rashin daidaiton jinsi mata-maza
  • Rayuwa ta yau da kullum: Adashe
  • Muhummanci: Haƙƙin ’Yan Mata da Lafiyarsu
  • Focus: Akwai Magana! Za mu yi magana game da shi
  • Sifar : Arice Siapi, darekta

Mujalla mai lamba 15, ran 15 ga watan Nuwamba 2021 

Zazzage nan.
A takaice

  • Editorial : Matasan Nijar 
  • Labarai daga ƙungiyoyinmu : RAEDD, AECIN, AESCD da horon Matasan Faransa tare da Tarbiyya Tatali
  • Labarai daga Nijar : BEPC 2021 : ƙarancin nasara sosai 
  • Al’adu : Faretin Bagagi 
  • Mayar da hankali : Ci gaban Bagagi, Matsaloli da mafita mai yiwuwa 
  • Muhimmanci : Tasirin Haɗin Kai : Al’amarin ƙauyen Karki Malam 
  • Sifar : Bawa Kadade Riba, darakta kuma manajan al’adu 

Mujalla mai lamba 14, 13 ga watan Mayu, 2021

Zazzage nan.

A takaice

  • Edita: Muryar Mata / Muryar Mata
  • Labarai daga kungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD da kuma ayyukan Tarbiyya-Tatali na yau da kullun
  • Labaran Nijar: kishin kasar matan Nijar
  • Al’adu: “Zinder”, fim na Aïcha Macky
  • Mai mahimmanci: Muryar Mata / Muryar Mata
  • Maida hankali: Wani sabon kayan aikin horo a gidan tsarin iyali: pagivoltes
  • Sifar : Malama Hauwa Seïni Sabo, farfesa a Jami’ar Abdu Mumuni da ke Yamai

Mujalla mai lamba 13, 5 ga watan Nuwamba 2020

Zazzage nan
Takaitaccen

  • Edita: Sabbin hanyoyin haɗin kai
  • Labaran ƙungiyoyinmu: RAEDD, AECIN da AESCD
  • Labarai daga Nijar: Batun rarrabawar karfin iko a Nijar
  • Mayar da hankali: abin ganin ayyukan Tarbiyya Tatali
  • Abubuwan yau da kullun: Itatuwa don ingantacciyar rayuwa a Dankatsari
  • Al’adu: Mamane da Gondwana
  • Sifar : Issufu Kane, mai kula da tsarin kwallon kafa ta Arewa

Mujalla mai lamba 12, 13 ga watan Mayu, 2020

Saukewa anan

Takaitaccen

  • Edita: Mata a layin gaba
  • Labarai daga ƙungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD da ANIRE
  • Labarun Nijar: Mata a fagen siyasa
  • Muhimmici: Matsayin mata masu aikin tsarin iyali
  • Mayar da hankali: Makaranta ga ’yan mata: ayyuka cikin gari
  • Al’adu: Amina Abdulaye Mamani, mai tsara shirin
    “Bisa sayun Mamani Abdulaye”
  • Sifar : Malama Hadiza Rugga, shugabar kungiyar mata ta gundumar Dankatsari

Mujalla ta 11, 14 ga watan Nuwamba, 2019

Saukewa anan.

Abubuwan da ke ciki

  • Editorial: shekaru 30 na taron duniya akan haƙƙin yara
  • Labarai daga kungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD da ANIRE
  • Labaran Jamhuriyar Nijar: Tsarin zabe na 2020
  • Muhimmar: rasawar likitocin a cikin yankunan karkara a Nijar
  • Mayar da hankali: Rarraba fim din ‘yam mata uku a Dankatsari a Nijar
  • Siffar: Thierry Namata, Shugaban RAEDD

Mujalla ta 10, 13 ga watan Mayu 2019

Saukewa a nan.

Gabatarwa

  • Edita: Maganar mata
  • Labaran ƙungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD da AENIRE
  • Labaran Nijar: Tafiyar da auren kananan ‘yan mata a Nijar
  • Abubuwan da suka dace : Zuwan ’Yan mata makaranta
  • Al’adu: Mariama Keita ita ce mace mai aikin jarida ta farko a Nijar
  • Labari: aikin lambunan Marake Rogo
  • Bayani bisa : Malama Abdu Soli Ai, wanda ta samu bashin kuɗi na tsarin ramce ramcen kuɗi

Mujalla ta 9, Mahimmanci: shekaru 20 na Tarbiyya Tatali, 24 ga watan Nuwamba 2018

Saukewa a nan.

Mujalla ta musamman mai ƙumshe da shafuka 16, tare da babban fayil na tarihin Tarbiyya Tatali tun da aka kafa ƙungiyar yau shekaru ashirin.
.
Takaitaccen

  • Edita: Ci gaban kansu na jama’ar Nijar
  • Labarun ƙungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD da AENIRE
  • Labaran Nijar: Asusun Harkokin Dan Adam (I.D.H) a Nijar
  • Mahimmanci: shekaru 20 na Tarbiyya Tatali

Mujalla ta 8, 13 ga watan Mayu 2018

Danna a nan don karin bayyani.

Gabatarwa:

  • Edita: Ilimi da horo, don karfafawar tattalin arzikin mata
  • Labaran ƙungiyoyin mu: RAEDD, AECIN, AESCD da AENIRE
  • Labarai daga Nijar: yadda ’yan kwaleji ke hangen makomarsu
  • Rayuwa ta yau da kullum: Yaya ake ganin tsarin iyali a garuruwa?
  • Faɗakarwa: lafiyata da ’yancina na ‘yan mata
  • Al’adu: ’Yan mata uku a Ɗankatsari
  • Basira: Ilimi da samun ƙananan basussuka
  • Sifar: Amadou Sâadatu, mai gabatar da shirin a ajin fata “Mahamadou Saïdu”

Mujalla ta 7, 18 ga watan Nuwamba 2017

Damna nan don fitar da bayanai. Don bugawa ka duba nan.

Gabatarwa:

  • Edita: Shirye-shiryen mu, taimako na kasashen waje
  • Labarun ƙungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD da ANIRE
  • Samun damar yin anfani da lantarki a Yamai
  • Kokawa, al’adar gargajiya ta Nijar
  • Samun wutar lantarki a Dankatsari
  • Aikin da lantarkin rana da aka yi a Afirka
  • Bayani a kan Amos Sumana, dan kasuwa da kuma dan horo.

Mujallar ta 6, 13 ga watan mayu 2017

Damna nan don fitar da bayanai. Don bugawa ka duba nan.

Gabatarwa:

  • Wallafawa: Wajen raya tattalin arziki da hakkin mata
  • Labarun ƙungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD da AENIRE
  • fasahar rayuwa na ‘yan Nijar
  • Aikin gyaran juyoji a wani daki a asibiti
  • Tattalin karfafawa arzikin mata: shaidar mata na jihar Dankatsari
  • Sifar Seiyabatou Elh. Saidu, shugabar hulɗa ta RAEDD

Mujallar ta 5, 13 ga watan november 2016

Damna nan don fitar da bayanai. Don bugawa ka duba nan.

Gabatarwa

  • Mahari
  • Labarin ƙungiyoyinmu: RAEDD, AECIN, AESCD da AENIRE
  • Canjin yanayi a Nijar
  • Fushi a cikin iska, wani fim na Amina Weira
  • Mahamadou Saidu (1952-2016)
  • Siffar Chadau Mamane, shugaban hulɗar garin Cesson-Dankassari

Mujallar ta 4, 13 ga watan mayu 2016

Damna nan don fitar da bayanaiDon bugawa ka duba nan.

Gabartarwa

  • Mahari : Ranar 13 ga watan mayu, ranar sallar matan Nijar
    Actualités de nos associations : RAEDD, AECIN, AESCD et AENIRE
  • Labarun ƙungiyoyinmu : RAEDD, AECIN, AESCD et AENIRE
  • Cikin Gomnati, wane matsayi matan Nijar suke da ?
  • Icce ba ɗiya, sabon fim na Aicha Macky,
  • Mallama Maimuna Kadi, kwarara a aikin tsarin iyali,
  • Komawa makaranta don kara karfafa rayuwa

Mujallar ta 3, 20 ga watan november 2015

Damna nan don fitar da bayanai. Don bugawa ka duba nan.

Gabatarwa

  • Mahari : labari bisa fasahar rayuwa na ‘yan Nijar
  • Labarun ƙungiyoyin mu : RAEDD, AECIN, AESCD da AENIRE
  • Jahar Diffa da ke cikin mummunan hali saboda ‘yan boko haram
  • Fadodin Yamai
  • Makarantar horarwa da sauri cikin gajeren lokaci (makarantar buɗe hanyar ci-gaba da karatu)
  • Jean-Dominique Penel, mai aiki bisa Adabin Nijar
  • Abdulaye Mamani

Mujallar ta 2, 13 ga watan mayu 2015.

Danna domin ƙarin bayani. Don bugawa a duba nan..

Gabatarwa

  • Mahari : 13 ga watan mayu, ranar sallar matan Nijar
  • Labarun ƙungiyoyin mu : RAEDD, AECIN, AESCD da AENIRE
  • daidaita haifuwa a Nijar
  • gungun samun kuɗu na mata
  • karantar da ya mata a Nijar
  • fim « iya yin shunhuɗar gado" na Aicha Macky
  • Geneviève Courjan, babar ma’aikaciya a fannin bunƙasa aikace-aikacen mata

Mujallar na ɗaya, 28 ga watan november 2014

Danna domin ƙarin bayani. Pour impression noir et blanc, voir ici.

Gabatarwa

  • Mabari : RAEDD da azuzuwan gaggawa
  • Labarun ƙungiyoyi : RAEDD, AECIN, AESCD, da AENIRE
  • tattalin arzikin gaba na Nijar
  • amfanin zogala
  • hulɗa tsakanin Faransa da Nijar
  • littafin tarifin Kwanawa, Labarin tsofi
  • Assimou Abarshi, magajin Dankatsari

Daga watan november 2014, za a buga mujallan Tarbiyya Tatali duk wata 6 (da farasanci) tare da

  • gabartarwa
  • labarun ƙungiyoyi
  • labarun Nijar
  • labari bisa fasahar rayuwa na ‘yan Nijar
  • muhimmin abu, don ƙarfafa sani
  • al’ada
  • siffar baban mutum