A ƙasa Nijer muna tafiyar da ayyukan mu a cikin gundumar Dogondutsi haka zalika cikin karamar gundumar Dankassari.

Sai dai kuma mukan tafiyar da wasu ayyuka cikin jahar Yamai ko wasu jahohi na Nijer.

A faransa, mukan tafiyar da ayyukan mu masamman a Garuruwan Rennes da Cesson-Sévigné.