


Ƙungiyar hulɗar al’adu tsakanin Ille-et-Vilaine da Nijar (AECIN)

Ƙungiyar dangantaka da canje-canje tsakanin Cesson da Ɗankatsari (AESCD)

Tarbiyya Tatali tana da wani tsari na kanta
Tarbiyya Tatali ta ƙunshi wata ƙungiya ta Nijar da wasu uku (3) na Faransa.
Kowacce daga cikin waɗannan ƙungiyoyin, ita da kanta take ƙayyade ayyukanta, ta nemi kuɗin aikatawa, ta ci gaba da abun da ta yi niyya.