


A sashin Kiwon Lafiya: Magunguna, kayan aikin horo don tsarin iyali

Daukar wta kwarara a aikin tsarin iyali

A ƙasar Nijar, ana fuskantar manyan matsaloli a game da kiwon lafiyar mata da yara ; mata da yawa ne suke rasuwa wajen haifuwa, kuma mizanin rasuwar yara ƙanana yana ɗaya daga cikin waɗanda suka fi yawa a duniya.
A matsakaice kowace mace na da yara 6 (binciken 2017), Nijar ba za ta iya ci gaba ba.