An kammala wannan mataki.

Kafa kantunan magani a cikin garuruwan da ba su da ɗakunan shan magani

A cikin garuruwan da babu ɗakunan shan magani, matsalolin kiwon lafiya suna kawo cikas ga zuwan yara makaranta. ƙungiyar ‘’Aide et Action’’ ta miƙa ma Tarbiyya Tatali nauyin kafa Kantunan magani 2 cikin makarantu, saboda jimuwa ko wata rishin lafiyar yaran.

Enfants