Kafin mulkin mallaka, akwai a ƙasar hausa siffofin wasannin kwaikwayo da Yazi Dogo ke aiki da su. A Zinder missali akwai Wasan Kara, biki ne na lokacin girbin hatsi, kamar wasan kwaikwayo ne da ake yi a titi.

Kamar « carnaval » ne. Ana nuna abubuwan da ke faruwa na siyasa, wakilan gwamnati na nan, sai a samu masu kama da su don su kwaikwaye su.

Ana samun ci gaban wannan hadisi tare da hulɗar gidan wasan kwaikwayo da dama kamar taYazi Dogo ko ta Trétaux na Nijar , har da gudumuwar aikin Idi Nuhu .
« Kapouchnik » da ake yi a watan maris 2010 a Yamai tare da Wasan kwaikwayon hadin kai (kamar haka bisa hotunan Abdul Aziz Sumaila).

 

Dans cette rubrique