Sa hannu ta hulɗa ran 21 ga watan janairu 2013 tsakanin sakandare sana’a Jean Guehenno ta Fugeres da AESCD .

Hul’da dai tana hango :

Ƴan makarantar jarrabawar ƙarshen karatun sakandare na aikin tabarau na sakandare sana’a Jean Guehenno ta Fugeres, su tara tabarau. Sai su gyara su, sa’anan su ba wa AESCD ;

Ita kuma AESCD ta tura su Nijar, kuma ta ba wa sakandaran bayani dalla dalla game da amfanin tabaraun nan, kuma har yau, su sada sakamakon haɗin gwiwar bisa yanar ta.

A Nijar, Kungiyar RAEDD ce ke da nauyin wajen tabbatar da kyakkyawan rarraba tabarau a Dankatsari.

Signature de la convention “Des lunettes pour le Niger” (photo Chronique Républicaine)

Aikain farko

Hiya da takin maddibine 200 samari da ƴan matan ƴan lycée suka shirya don taimakon marasa galihu. An sa wannan galima a hannuwan Dr Aissa da ke kulawa da projen lafiya. Daga haka ne shi wanda ke kulawa da wannan abin yakan ziyarci garin Dankassari ranar kasuwa domin auna marasa gani da kyau.

  • An saida madibinen akan 10 000 CFA ga matasa da ma’aikata
  • Sai kuma 1000 CFA zuwa ga yara
  • Za’a kulawa sau da sau.

Aikin samun tabaru tun karshen 2013

A karshen shekarar 2013, magajin garin Ɗankatsari ya kai kaya guda na tabarau a Dankatsari.

An tsara sabuwar hanyar rarraba tabarau. Tabaran da daliban makarantar sakandare na Fougères suka kawo, sun kai Nijar a lokacin da ake gudanar da ayyukan AESCD ko kuma lokacin ziyarar magabatar RAEDD. An ba da su ga likitan yankunan karkarar Dankatsari wanda ke yin nazarin idanu kafin ya ba da su kyauta ga al’umma. Fiye da tabarau 200 ake kaiwa a Nijar kuma ana rarrabasu a kowace shekara. An ci gaba da yin aikin nan daga 2013 zuwa 2018 tare da yin tarurruka da daliban makarantar sakandare na Fugères game da aika tabarau kowace shekara a Dankatsari.

Mafi Koyan horo a Faransa

Agathe Blin, ta makarantar sakandare ta Jean Guéhenno a Fugères, ce mai lambar yabo ta Zinariya ta 2019 na “Masu Koyo a Faransa🇫🇷” don gilashin da ta yi masu launukan Nijar🇳🇪 tare da haɗa musu wuri!