Gundumar Dan Katsari

Gundumar Dan Katsari tana cikin ƙasar Arewa a lardin Dogondutsi. Gunduma ce wadda ta kumshi al’uma kamar mutun 80000 , kuma ta ƙumshi garuruwa hiya da 30. Cikin garuruwan nan akwai Lugu.

Tsari mulki

Gundumar ta haƙu ne a shekara 2004 kambacin rabbabar hulɗa. Takan samu tafiyar a hannu zaɓaɓin magajin gari da taimakon konsila 15.

Ta kan samu talahi daga Cesson-Sevigne da an ka tsara a shekara 2009 tare da jagoranci magajin garin lokacin nan malam Oumarou Roho
Daga Yuli 2011 zuwa Yuni 2021, magajin garin shi ne Assimu Abarshi. Tun daga Yuni 2021 magajin garin Bandu Kaka ne.

Yawan al’uma

Kashi 52 bisa ɗari na al’uma ba su da shekara 15.

Mahimmancin yanayi

Ayyukan sarrafawa

  • Fanin noma : a gorgodo, hatsi, wake da dawa su ne cimaka da ke rinjaye. Noman shanu ko hauya zamani ba ta samun bunkasar karbuwa sosai ba. Akan anfanin trela kawai game da shanu. Ba a anfani sosai da takin tikake na zamani. Sai dai takin zamani kalilen cewa mai sunan “ hwonjicide”. Garuruwa dayawa na gundumar Dan Katsari sun yi fama da karamcin abinci shekarun baya. Wannan yanayin ya sa neman taimako a ƙasashen waje ko zuwa ga ƴan cin rani ko zuwa ga masu kananan sana’o’i da Nigeria.
  • Kiwo: kiwo shi ne kambacin rehe na biyu akan tattalin arzikin ƙasa ga al’umma. Akan ba makiyya hulani bisashen ga damana domin kan su wurin kiwon da ya dace. Sai dai kash, abincin bisashen sai yi yake yana ragewa a wuraren domin ranin da ke wakana ko kuma saboda haramttatar ciyawar nan da ake kira bilahin hakukuwa ko “sida cordifoliya” a turance. Babu wata masaniya zuwa ga yawan bisashen. Sai dai akan kotamta cewa akwai ma kiyya 15, burtulli 34 da kalin ciyage 3. waddan su makiya sukan lalacewa akan rishin kulawa.
  • Fatauci/supuri da aikin hannu na gargajiya : babu masaniya bisa datacen fatauci bayan akan yi shi gorgodo da makoptiyarmu Nigeria. Fataucin ya shafi kayan masrufi, mai ko isensi, kayan gini, cimaka ko kayan gona. Fataucin ya kan ‘bunkasa a tibiyar gunduma kawai. Sai kuma rishin tabata a cikin kingin garuruwan. Hanyar ta ɗaya ko RN1 takan ratsa gundumma bisa tsawon km 55 daga gabas zuwa yamma ; kambacin kingin hanyoyin ba su da dattata wadata in ba hanyar da ke fita daga Ligido zuwa iyakkar Nigeria mai nisan km 36.

Gundumma tana da kasuwowi 7 da ba su da abin azo a gani na zamani. Haja ta galgajiya ba ta ɓunkasa sosai ba.

A kan samu haja tukane, wanzamai, masaka, sassaka, buduku, majema, fata, magina, masu sakar tabarma, masu ‘dunkin tela, mahauta, masu brodi da kahinta.

Sha’annin rayuwa ko yau da kullum

Tarbiyya
A shekara 2005/2006, Gundummar tana da lakkol ‘din karamin aji 61 da klass 131 da suka ƙumshi dalibai 6080 da mallaman makaranta 120. akan tsamanin yara 10 000 ne dake da shekarun zuwa lakkol. A shekara 2015 sukan kai 14 000. ƙasa ga kashi hamsin bisa dari na ƴan mata sun isa zuwa lakkol. A aji na biyu, akwai koleji 3 su ne Dankassari, Gubey da Bawada Gida. Sanarwa ta zo cewar da an bu’da koleje na hu’du. Jimila taliban ta kai 451.

Kiwon lahiya

A fanin kiwon lahiya, a kan kilga gidan likita 4, gu’da ke aiki, kuma da dakin shan magani 13a cikin su, takwas ba sa aiki sosai. A yawancin al’ummar gundumar, akan tsamanin kashi 30,93% suke samu magani ko aiki daga gidan likitotin.

Samun ruwa

An samu ruwa

  • daga kananan pampuna masu tsaptatin ruwan da ke da karama randar ruwa ; daga magudannen ruwa da ke zuwa har wajen pampunan gari cikin unguwowi.
  • daga rijiyoyin murtsatse dake da pampon karfi
  • ko daga rijiyoyin galgajiya masu nisan da ya kai metr 80

Mutanen da ke samun litr 12 na tsaptatacin ruwa daga pampuna, daga 50% a shekarar 2009 sun kai 60% a shekarar 2011. Yau, kwata yawan mutane sukan samu ruwa daga hanyar pampuna na gari. An yi tsarin da ke tafiyar da garapasa domin aikin ya tafi daidai wa daida.

 

Articles liés

Archives