
Banda ɗimbin ‘yan ɗaukar hoto da ke taimakawa wajen gudanar da ayyukanmu, da sanyawa a san ƙungiyoyinmu ta hanyar hotunan da suke yi, Tarbiyya Tatali tana samun ban hannu daga wasu shahararrun ‘yan ɗaukar hoto; su ne:
Alain Roux, mamba ne na ƙungiyar AECIN wanda ya je Nijar tun a shekara ta 2001.

Photo d’Alain Roux
Abdoul Aziz Soumaila, ɗan ƙasar Nijar ne, da Jean-Pierre Estournet na ƙasar Faransa masu aiki da Tarbiyya Tatali a Faransa da Nijar tun shekara ta 2009.

Kande