Baje koli ne da ta haɗa birnin Cesson da ƙungiyar AESCD domin Saduwa da Afrika. Ta samu goyan bayan Cesson a cikin watan aprilu 2011. An walahwa takarda mai ƙumshe da labari. An godda ta a novemba a kalin Harpe na Rennes.