Sun yi wani zamansu na farko a Dogon Dutsi, da kuma cikin yankin ( a Lugu, da Bagaji, da Ɗankatsari) wanda ya ba da damar yin katocin gatannu tare da ƴan gatana, Malama Kande da malam Issa.