Alain Roux

Hotunan da Alain Roux ya yi a shekara ta 2001, sun yi mahimmanci wajen bunƙasa ƙungiyar AECIN. Daga su ne aka ƙirƙiro kasuwar baza hotuna maras launi ko masu launi, da na manya-manyan hotuna, da na katocin miƙa gaisuwa, da kuma katocin gatanninmu na farko da muka yi. Kuma ana ci gaba da yin amfani da su bisa yanarmu ta gizo.