Dogondutsi gunduma ce a cikin jahar mai sunnan garin a cikin lardin Dosso. Ita ce babbar cibiyar ta Arewa.

Akan lura da Dogondutsi kamar tazara da goma (110) arewa maso gabas da Dosso, kuma da kilometa dai biyu da goma, gabas da Yamai babba da’ira ƙasar Nijer.

Al’umar gundumar takan kai misali mutun dubu saba’in da dari uku da tamanin da tara (79389) a alip dubu biyu da goma sha daya.

Hagna mai lamba daya takan ratsa garin inda takan fito daga yama maso gabas : Yamai-Dosso-Maradi-Zinder-Diffa-N’Guigmi.

A Dogondutsi muna da ma’aikatar RAEDD.

 

Articles liés

Archives