Rijyar garin Anguwal Saulo

A can da, rijiyar murtsatse d’aya ce a cikin garin. Sai ƙungiyar Tarbiyya Tatali ta gina rijiyar gargajiya guda.

Puits d’Angoual Saoulo

Pampo na Dogon Dutsi

Wasu kuɗin da aka samu na garin [Cesson-Sevigne] ya sa an ƙafa pampo a wata sabuwar unguwar Dogon Dutsi saboda jama’ar su ma su samu ruwa. Wadda ke kula da pampon Mai yin gatana Kande ta mai da kuɗin duka a ƙarshe shekarar 2011, wannan zai sa a ci gaba da yin wasu hidimomi.