Fredie la vie au Niger (Furedi rayuwa a Nijer) , kungiya ce ta ƙasar Faransa wadda ke Normandie da ke nuna murna a kambacin saduwa da juna da talahi tsakanin membobin nata da abukan ta dake cin wasu jahohi na Nijer ; sadawa, taimakon juna tsakanin al’umma Faransa da ta Nijer.

Takan ba da talahi zuwa ga hurojen TarbiyyaTatali akan fannoni da dama.

 

Articles liés

Archives