An kammala wannan mataki.

Bayan ziyarar aiki da magadin barikin Dankatsrai ya kai a Cesson, kancil din masaman na matasan ya shiryar da wani dan karamin buki da ya kumshi yara yan shekara tara zuwa goma sha ukku a karan Sevigne ranar subdu takwas ga watan febrari daga karfe 17h zuwa 21h na yamma

Garabassar da a kasamu akan anfani da ita don samun hasken rana a garin Dankatsari. An yi wani gangami na samun tabaraw gonjo a makarantar ougère za su giyarawa kafin a aika su a Dankatsari