Tun shekara ta 2005 birnin Cesson-Sévigné yake taimaka wa jahar Dogon Dutsi ta hanyar tallafin da yake yi wa ƙungiyar AESCD domin ayyukan RAEDD.

Taimako ga al’ummar dapartaman Dogon Dutsi tun shekara ta 2005.

Ka’idar ita ce ta zuba kuɗi masamman don zartar da wani aiki wanda za ya ɗorewa, shi kanshi :

  • Girka injinniƙan hatsi don amfanin wata ƙungiyar mata ta Ɗankatsari da gudanar da bincike bisa halin shigar ƴan mata a makaranta cikin kwamin ɗin.
    An kafa bankin cimaka biyu (2) a shekara ta 2009;
  • An kafa bankunan cimaka 2 a garin Kujak da Daɗin kowa, cikin kwamin ta Ɗan Katsari.

Commun ‘din Cesson-Sevigne tama cikin hul’da da Dan Katsarii tun shekarar 2009.

 

Articles liés

Archives