Cesson-Sévigné gundumar ƙasar Faransa da ke cikin gundumar Ille-et-Vilaine a jahar Bretagne.
Yawan al’umar takan kai misali mutun dubu goma sha biyar da dari shida da ashirin da bakoye (15627)
Tun alip dubu biyu da tara ne (2009) da’ira Cesson-Sévigné ta yi ajejeniya hulda gaini a ƙasa a karamar gundumar Dankassari ta ƙasar Nijer.
Kungiyar AESCD takan tafiyar da ayyuka daban daban da suka ƙumshi fannin lakkol, garajiya da gargad’i da fasaha a kowane lokaci