Fim a Nijar yana da mahimacin tasiri. Kungiyar Tarbiyya Tatali takan gudanar da fim da ya shafi Nijar ; haka zalika aka fi yin mahawara bisa gudanar wa tare da Yan Nijar wandanda suka hihita fimomin.

A afirilu 2013 a program ɗin fim na Sevigne, fim ɗin da ake kira « hiskan rerai, matan dutsi » na Nathatli Borgers, tare da Aminata Ahmed, da Mariama Badi da aka gorga ran 4 ga watan maris.

Tattaunawa bisa mahawara tare da Hussama Hindi daractar kompla wasan galgajiya na fim ɗin Ingla na Mahawara Dinard tare da Marie-Françoise shugabar ƙungiyar da ke hulda a garin Dankatsari a fannin taimako.

A shekarar 2014 an nuna fim mai lakanin « tassirin albassa » a Rennes wanda shahararen ɗan fim Sani Magori ya gabata kuma aka yi mahawara bisansa ran 19 ga wata november. A kambacin wannan ne Boris Le Guidart ya samu tattaunawa da Sani Magori.

A shekarar 2015 a kambacin zuwan ‘yar wasar fim ta Nijar a Rennes malama Aishatu Macky an goda Kukan Kurcia » na Sani Magori ran litinin 2 ga watan maris. An shirya mahawara tare da ita Aishatu Macky da Marie-Françoise Roy shugabar ƙungiyar huldar garin Cesson da garin Dankatsari.

Sai kuma goddawar fim ɗin Aichatu Makcy mai suna « iya kwanan suna” ran subdu 7ga watan maris inda aka yi mahawara tare da ita Aichatu Macky. An nuna fim 2 a kwalejen garin Sant-Brieux, a Bobine, Monfort a fannin Afirka.

A shekarar 2016, a yayin zuwa Rennes ta ‘yar fim din Nijar Amina Weira, an yi nunin fim « fushi a cikin iska » tare da yin muhawara da Amina Weira a ranar 16 ga watan Nuwamba a gidan silima na Arvor a Rennes.

A cikin 2018, Yin gwaje-gwaje a silima na Arvor a Rennes ranar Talata 27 ga
watan Nuwamba a karfe 6 na yamma da kuma a EPI Condorcet a Saint-Jacques de la Lande ranar Laraba 28 ga watan Nuwamba a karfe 6 da rabi na yamma a Frontières d’Apolline Traore a matsayin wani ɓangare na bikin hadin kai. Maƙasudin wannan fim ɗin, wanda ya yi nasara sau biyu a Fespaco 2017, shi ne sokewar yawon mutane da’yancin mutane a Yammacin Afirka ta hanyar fitattun jarumai da yawa.