Fimonin Amina Weira

Ta yi fina-finai uku bisa makaranta, Waka ta fina-finai (2011), Nazari na zuma (2012), Yana yiwuwa, a 2013.

Fushi a cikin iska (2016) a game da kamuwar cuta a garinsu na Arlit (a arewacin Nijar) inda kamfanin Areva ta Faransa take aikin uranium tun 1976, ta bi mahaifinta, ma’aikacin mahaƙa ne wanda ya yi ritaya, wannan shi ne fim ɗinta na farko a fim na sana’a. A farkon lokacin fim ɗin a Faransa game da ayyukan fim - Lussas, Jean-Marie Barbe ya rubuta wannan bayanin, a cikin gabatar da ya yi na shirin: “Cikin hushi a cikin iska, Amina Weira, da karanin jikinta tana yawo cikin garinta a birnin Arlit, arewacin Nijar, gida gida, tare da mahaifinta a matsayin jagoranta. Ta bayyana sosai yaduwar cuttar nukiliya. Tun da fari, kenan, ta yaɗa kalubalai wannan fim. Tabbatar da munin dalilan kamuwar cutta da wannan karamar mace ta yi ya sa ba mamaki cewa ba a bari wannan fim inda a fara kallonsa don gaskiyar fim ɗin, bisa mutane da abubuyan da ba a taɓa gani ba. Hotunan guguwar iska na karshen fim sun kasance a cikin kanunmu, saboda guguwar na dauke da iskan mutuwa wannan shi ke girmama fim ɗin”

Amina Weira
La colère dans le vent, affichette Arvor
La colère dans le vent, fiche technique
La colère dans le vent, affiche