Ayyukan ƙungiyar sun ya’du bisa hilin ragagizo kamar haka.

Kuma a kwai hul’da tabattata tsakanin RAEDD da RAIL kambacin sun zamanton abukan kullum da kullum. Don hul’dar da ta gama Orsay da Dogonduci.

Tarbiyya Tatali tana da haɗin gwiwa tare da su wajen tsarin iyali a cikin Department na Dogondutchi

 

Articles liés

Archives