Gidan ruwan Loire Bretagne tana kawo taimakon ku’di wajen tsarin projet na samun ruwa cikin ‘kasashe masu ci gaba cikin wata doka ta Oudin Santini.

Tana taimako ayyuka na samun ruwa a Dankatsari