An kammala wannan mataki.

Rashin cin nasarar tsarin ƙananan basussuka

An kafa tsarin ba mata uwayen ƴan makarantar ‘’Fata/Espoir’’ ƙananan basussuka; mata 32 suka samu bashin kimanin jikka 6 zuwa 10 don su fara yin ɗan kasuwanci kamar yin masa, da sayar da man gujiya, da itacen dahuwa… Amma baƙin talauci bai bari suka biya bashin ba.

Tsarin yin yaƙi da jahilci.

Ƙ ungiyar ta maida akala wajen yi wa mata yaƙi da jahilci cikin hausa, da zabarmanci kamar yadda suka buƙato.

Ecole Espoir
Makarantar ‘Fata/’Espoir’