Fimominsa

 • Mai martaba ɗan majalisa (Wasa 2007)
 • PIP2, Ayyukan hakika (aiki bisa hukumomi 2008)
 • Fimomin mu …..? Aiki bisa ƙera abubuwa 2009
 • PRODEX dabarun yin abubuwa (aiki bisa hukumomi)
 • Ranar ɗaya tare da Moussa (fim Documentary ) ( 2011)
 • Karfafa wa gidan ‘yan bayu a Nijar ( Documentary na hukumomi 2015 )

Masu gyaran fim

 • Rana ɗaya tare da Abdulhaune, mai wallafa Rakia Kader (doc)
 • Rana ɗaya tare da Alhuseini, mai wallafa Idi Nuhu (doc)
 • Rana ɗaya tare da Musa, mai wallafa Bakabe M Siradji (doc)
 • Tarihin da aka zana zuwa ga talakkaya na Idi Nuhu Director (doc)
 • Masu fadi a ji na Sani Magori (doc)
 • Anigurane dutsen masu rubutun zane na Air na ‘yar kasar Faransa da Mali Catherine Payen ( doc- ) •
 • Mastsalar Binta na Aisha Macky ( fiction )
 • Gaskiya saboda wa? na Aisha Macky ( fiction )
 • Titin rawa na ‘yar Congo Nadege Batu ( doc )
 • Ruwa falala a Lugu na Idi Nuhu.
 • ’Yan mata uku a Dankatsari, tare da jagorancin Idi Nuhu.

Gudanar da ayyuka

 • “Sharo abun yi , wajen jama’a” ( documentary da ake ta yi )
 • “Zara Dibisu mai muryar zinariya ta Nijar” (documentary da ake ta yi)