A ƙasar Niger, tsadar littattafai ta zama abinda ke hana ma ruwa gudu domin dibin ƴan makaranta su kan rasa wadannan littattafai.

Albarkacin hulda da RAEDD take da tare da kingin ƙungiyoyu ya kawo sauƙin wannan matsalar

Kulla da tarbiya kansa da yanayinsa

Wannan littafi da ƙugiyar Espagne mai tattalin hulɗa ya ƙumshi abubuwa kamar kulawa da lafiyar sa’a kan tsabta, jima’i da rayuwa a cikin iyali.

An yi anfani da wannan littafi bisa zancen rishin hiyaya tsakanin mace da namiji a zaman horo da ya tara malaman makaranta maza da mata aji na daya ko primary da na biyu ko sakandare na karamar gundumar Dan Katsari.

Littattafan halshen faransanci

Wadannan littattafai da ake kira zaɓaɓin sherhi na aji na shida, na biyar, na fudu da na ukku da na sakandare ya ƙumshi rubuce rubucen yan Africa. Wannan talahi ya samu taimakon garin Rennes.

Tatacen littafin lissafi na yan aji na uku na kwaleji

Wannan littafi ya bayana daga kokarin mutane da kuma samu haɗin kansu kamar Djibril Haruna, Musa Laya, Pierre Tarrago da kuma Helen Leman. Wannan littafi ya zamanto kambacin littafi na lissafi da annale ga masu jarabbawar ƙarshen kwaleji. Ya ƙumshi duk abubuwan da ka taimakam masu wurin jarrabawar.

An baza shi a cikin jahar Agadas daga taimakon Areva sai kuma cikin jahar Zandar daga talahin kungiyar da Val-de-Marne da kuma gundumar Dogondutsi da Bagaruwa

L’Essentiel des Maths en 3ème