Fim a Nijar yana da mahimacin tasiri. Kungiyar Tarbiyya Tatali takan gudanar da fim da ya shafi Nijar ; haka zalika aka fi yin mahawara bisa gudanar wa tare da Yan Nijar wandanda suka hihita fimomin.

A afirilu 2013 a program ɗin fim na Sevigne, fim ɗin da ake kira « hiskan rerai, matan dutsi » na Nathatli Borgers, tare da Aminata Ahmed, da Mariama Badi da aka gorga ran 4 ga watan maris.

Tattaunawa bisa mahawara tare da Hussama Hindi daractar kompla wasan galgajiya na fim ɗin Ingla na Mahawara Dinard tare da Marie-Françoise shugabar ƙungiyar da ke hulda a garin Dankatsari a fannin taimako.

A shekarar 2014 an nuna fim mai lakanin « tassirin albassa » a Rennes wanda shahararen ɗan fim Sani Magori ya gabata kuma aka yi mahawara bisansa ran 19 ga wata november. A kambacin wannan ne Boris Le Guidart ya samu tattaunawa da Sani Magori.

A shekarar 2015 a kambacin zuwan ‘yar wasar fim ta Nijar a Rennes malama Aishatu Macky an goda Kukan Kurcia » na Sani Magori ran litinin 2 ga watan maris. An shirya mahawara tare da ita Aishatu Macky da Marie-Françoise Roy shugabar ƙungiyar huldar garin Cesson da garin Dankatsari.

Sai kuma goddawar fim ɗin Aichatu Makcy mai suna « iya kwanan suna” ran subdu 7ga watan maris inda aka yi mahawara tare da ita Aichatu Macky. An nuna fim 2 a kwalejen garin Sant-Brieux, a Bobine, Monfort a fannin Afirka.

A shekarar 2016, a yayin zuwa Rennes ta ‘yar fim din Nijar Amina Weira, an yi nunin fim « fushi a cikin iska » tare da yin muhawara da Amina Weira a ranar 16 ga watan Nuwamba a gidan silima na Arvor a Rennes.

A cikin 2018, Yin gwaje-gwaje a silima na Arvor a Rennes ranar Talata 27 ga
watan Nuwamba a karfe 6 na yamma da kuma a EPI Condorcet a Saint-Jacques de la Lande ranar Laraba 28 ga watan Nuwamba a karfe 6 da rabi na yamma a Frontières d’Apolline Traore a matsayin wani ɓangare na bikin hadin kai. Maƙasudin wannan fim ɗin, wanda ya yi nasara sau biyu a Fespaco 2017, shi ne sokewar yawon mutane da’yancin mutane a Yammacin Afirka ta hanyar fitattun jarumai da yawa.

A 2023, nunawa a Cinema Le Sévigné a Cesson na fim ɗin The Forest Maker, na Volker Schlöndorff ya biyo bayan tattaunawa kan aikin gona a Nijar tare da Jean-François Grongnet Farfesa Emeritus Agrocampus Ouest da Bernard Juan Shugaban Agro Sans Frontières.

A cikin 2024, nunawa a Cinema Le Sévigné a Cesson na fim ɗin Marcher sur l’eau na Aissa Maiga, sannan tattaunawa da Christian Bazin daga ƙungiyar Gorom Rennes Gorom. Bawa Kadadé, shugaban CulturePlus, bai sami bizar ba wanda zai ba shi damar shiga cikin tattaunawar.