An kammala wannan mataki.
Mi ake nufi da hapkarda samun dacewa da anfanin lantarki a cikin karkara
Wannan shi ne mahimman abu wanda ya ƙumshi abubuwan da suka dace domin hapkar da duk abinda al’uma za ta anfani domin raya yanayinta, abu ne wanda ake jan lokaci kuma yake tafiya daidai wa daida a cikin watansu ƙasashen Afrika Kamar ƙasar Mali da yi abin a zo a gani.
Karamar ma’aikata ce wadda ta ƙumshi jagorantin al’umar matan karkara domin gurin samu wadata a kambacin komitin da ya ƙumshi mace 8 da suka samu horon yaƙi da jahilci. Wannan ma’aikatar ta haɗa da injin diesel da ake iya hadawa da abubuwan injin da ake anfani da shi saboda albarkacin cimakar karkara, da samun lantarki domin aikin ƙarfe, da na lantarki, da kingin su.
Guri
Gurin wannan shirin ya ƙumshi karkara domin kokowa da talahi da samun dattatun abubuwa da suka dace don bunkasa karkara kamar noma, tarbiyya, lahiya ko samun tsabtataccun ruwa dan kiyayewar rayuwa.
Rarjejeniya tsakanin RAEDD da jamhuriyar Niger
19 ga watan novemba 2011, RAEDD ta sa hannu domin kafa wannan ma’aikatar projen plates-formes cikin garurruwa 15 a jihar Dosso
A shafi na samun makamashi (multifunctional dandamali)
RAEDD ta yi abubuwa dayawa, a cikin yankuna na Dosso da kuma Maradi, an yi nazari 43 bisa yiwuwar karatun yaki da jahilci, da horo a fannin tsari da kuma kulla da karin bayanin PTFM 60. Ya girka shirin kwamfuta 10 tun shekarar 2015.
A shekara ta 2017-2018, a matsayin wani ɓangare na shirin “Ci Gaban matakan buƙasa garurukan Dankatsari”, za a kafa dandamali mai mahimmanci a kauyen Gofawa, an kafa wani dandamali kuma a Bawada Dagi tare da samun taimakon kudi na gwamnatin Nijar.
A 2018-2019, RAEDD ta shiga gaban ayyukan cibiyoyin ilimi jaki da jahilci 7 a cikin garuruwan Dutchi, Tibiri, Diundiu da Kiéche, da kuma nazarin 2 na ayyuka da za a iya yi a cikin garuruwan Kiota da Allèla.