An kammala wannan mataki.

A majalisa : yawan ma’aikata akan aikin masaman

Doka da ƙasa Nijer ta sa hannu a shekara 2000 takan ba da dama dauka 10% na yan majalisa, 25% a cikin gomnati don hihita yancin mata da hakinsu. Guri na « Réseau Genre a majalisar dokoki » da RAEDD ta goda akan kokarin hul’dar Canada takan ba da hihitawar a zo a gani don saman ma mata incin da bunƙasa ayyuka na masaman.

Manufa ko guri

 • fifitar yadda ya kamata ganowar yincin ƴan majalisar dokoki
 • hakapar da massaniya kudororin duniya bisa ga yanci mata da walwalarsu da Nijer ta sa hannu
 • bada damar hihita iya iko
 • hakapar da ilimin yan majaslisa a fanin democratia da tafiyar da ikko mai armashi
 • kiyayewa da ganin sauye da sauye aikin majalisar dokoki don kungiya mai fama da yancin mata a cikin majalisa

Mahimmomin aikin wannan shirin

Taron horo 4 bisa shirye-shirye akan wa’dannan abubuwa

 • samun dama da ya cancanta bisa yancin ɗan adam
 • bisa kungiyar CEDEF
 • tafiyar da iko a masaman
 • demokrasiya da tafiyar da aikin jahohi

Wa’danda abin ya shafa

A kai da kai

 • Mata yan majalisa 15
 • Shugabannin hidimomi 8
 • Shugabannin gungu gungu 5

A sirince

 • ƴan majalisa 85
 • kansiloli mata na Maradi, Yamai, Tawa da Zandar 16
 • kansilolin jahohi 26
 • hiye da kananan kancilolo 557
 • duk matan kowane waje da ke mahawara a majalisa dokoki sun san da mata suna da wurinsu ko a cikin duban maza ne
Brochure 13 mai 2011