A farkon shekarar 2014, Jean-Pierre Estournet da Abdul Aziz Sumaila sun je rahoto a Nijar inda suka ɗauki sura (hoto da video) na rakuman dajin Kure.

Une exposition d’Abdoul Aziz Soumaïla et Jean-Pierre Estournet a été coproduite par la Ville de Cesson et l’AESCD dans le cadre des animations Girafes en Liberté, du Niger à Cesson-Sévigné.
Garin Cesson da AESCD suka taimaka wurin a zo a gani aikin Abdul Aziz Sumaila da Jean-Pierre Estournet lokacin a zo a ganina ayyukan garin.

An yi sa ne a Cesson a waje cikin Square Jean Boucher a watan mayu 2014.

Surorin sun sa an yi wani aikin nuni na hotuna 12 (na Gaëlle Guenego) da kuma na wani fim mai tsawon minti 10 (Yves Quenec’hdu ya taimaka).