Kungiyar tarbiyya ta masamma takowa a Africa ko REPTA a faransance ta ƙumshi abubuwa guda hudu na mahimman :

  • Haɗa mutane ko ma’aikata daban-daban kamar ma’aikacine na masamman kungiyoyi, hukuma da kungiyoyin duniya da kinginsu.
  • Bisa gurin masamman kamar tarbiyya, ko lakkol ga kowa da kowa a Afrika Yama
  • A fannin kirkiro datacin makamine na armashi da suka dace, ba da miskila ba da pasa’li, rayu, da galgajiya kasashen memba.
  • Aiki da hulda na masaman da hukuma, kungiyoyi, da al’uma garuruwan Afrika.

Kungiyar RAEDD ta yi zaman masaman ta kulawa da kalsoshin sa’a ta biyu ko dacewa.

 

Archives