Yamai ita ce babbar da’ira ƙasar Nijer. Akan same ta bakin kogin Nijer karshen yama ga ƙasar. Ita ce kuma gari wanda ya hi yawan al’umma inda akan samu yawan mutun milion ɗaya da dubu dari uku da biyu da dari tara da goma (1302 910) a a’lip dubu biyu da goma sha ɗaya (2011).

Tun ranar ashirin ga watan novemba a’lip dubu ɗaya da gomiya tara da tamanin da takwas (1988), garin ya ƙumshi gunduma biyar da suka hada da’ra da ake ce ma “Communauté urbaine de Niamey” (CUN).