
À la Une

Samun ruwa 2025-2026 a sashen Dogondutsi
Tarbiyya Tatali ƙungiya ce ta ƙungiyoyi waɗanda manufarsu ita ce yin aiki tare don ci gaban al’ummar Nijar ta hanyar haɗa haɗin kai na ƙasa da ƙasa da inganta musayar al’adu.
Tarbiyya Talali ta ƙunshi : A Nijar, ƙungiyar RAEDD (Rukunin ƙungiyoyi ne mai kula da ci-gaba mai ƙarko wajen ayyukan makarantu) da CulturePlus; A Faransa, ƙungiyar AECIN (ƙungiya ce mai sanar wa juna al’adun gargajiyar tsakanin Ille da Vilaine Niger)).
A ƙasashen Faransa da Nijar, duka waɗannan ƙungiyoyin suna neman abokan hulɗa kuma suna tattara kuɗin taimako. Suna sa hannu ga rayuwar ƙungiyoyi a ƙasashen Faransa da Nijar.
| A Nijar | A Faransa | |
| kungiyoyin Tarbiyya Tatali | AECIN | |
| nazartar yanayin gida, | rubuta takardu na neman tallafin kudade da rahotanni | |
| ci gaba da ayyukan, | bi ayyuka a Nijar, | |
| aiwatar da ayyuka a wurin. | inganta Nijar a Faransa. |
Ku bi Tarbiyya Tatali akan FaceBook (a Faransanci).
