Sadadar gungiyar malaman makaranta masu rataya da bata da yaka ko a gorgodo GREF kungiya ce ta Faransa wadda take ƙumshe da hiye da malamai dari biyar masu rataya. GREF takan ‘bunkasa huroje da dama a ƙasa Nijer kamar hulda tare da RAEDD.

Membobi da daman na AECIN suke cikin kungiyar GREF.

 

Archives