Sani Nijar da al’adunta na kere-kere

Nijar ƙasa ce mai fa’ida game da jama’arta, da shimfidar wurare, tarihinta, mutanen ta masu daraja. A biranen Nijar da ƙauyuka, da daji, ana yi wa baƙo
maraba cikin jin daɗin da walwala. Ana karɓar mutun da hannu biyu shi kenan ba zai sake zama shi kadai ba. Yaren Faransanci da ake magana kamar Faransancin Faransa amma kuma akwai bambanci, sauraro da karanta shi na da ban shawa.