


Fannin horo

A game da lafiyar

Hakkin mata

Samun ruwa da tsabta

Ayyukan tattalin arziki

Muhalli da tsaron abinci

Saka idanu da dorewa

Al’adu

Duk wani aikin ci-gaban al’umma, ba ya da inganci sai wanda yake kyautata rayuwar al’ummar, kuma ya zamanto al’ummar ce take tafiyar da ayyukan ci-gabanta.
Tun bayan juyin mulkin da aka yi a Nijar a karshen watan Yulin 2023 da kuma dakatar da taimakon raya kasa da Faransa ke baiwa Nijar, an dakatar da ayyukan da dama, amma duk da haka, wakilan RAEDD a ƙasar suna ci gaba da bibiya da tabbatar da dorewar ayyukan da aka riga aka kammala.









