Ma’adanin na zane-zane na samun bunkasa a Nijar , ballantana cikin jaridun ban dariya da kuma a zaman rayuwar kullum na manyan birane .
Daga cikin jigogi akwai , abubuwan da suka faru na kasa amma kuma har da na kasashen waje.
Gbagbo yana zuwa gidan yari (Abdulkarim Nasaua))
- Yada ake ciki : ‘Karshen yakin a Ivory Coast. An kama Laurent Gbagbo cikin wani irin dakinsa mai suna Bunker.
- Yan soja : « ga shi, mun kawo shi. »
- Alassane Ouattara : « Ku sa mini shi cikin daki (kurkuru) ! »