A ƙasar Nijar, ana fuskantar manyan matsaloli a game da kiwon lafiyar mata da yara ; mata da yawa ne suke rasuwa wajen haifuwa, kuma mizanin rasuwar yara ƙanana yana ɗaya daga cikin waɗanda suka fi yawa a duniya.

A matsakaice kowace mace na da yara 6 (binciken 2017), Nijar ba za ta iya ci gaba ba.

 

A sashin Kiwon Lafiya: Magunguna, kayan aikin horo don tsarin iyali

Hakina da lafiyata na yarinta: abin da ya dace in sani

Articles liés

Archives