Tarbiyya Tatali tana da wani tsari na kanta

Ƙungiyoyi a Nijar da Faransa

Tarbiyya Tatali ta ƙunshi wata ƙungiya ta Nijar da wasu uku (3) na Faransa.

  • A Nijar, RAEDD (Network of Educational Action for Sustainable Development) da Nouvel Espoir.
  • A Faransa, akwai ƙungiyar AECIN don hulɗar al’adu tsakanin ‘’Ille et Vilaine’’ da Nijar, kuma ƙungiyar AESCD ta cuɗayyar juna tsakanin ‘’Cesson’’ da Ɗankatsari

Kowacce daga cikin waɗannan ƙungiyoyin, ita da kanta take ƙayyade ayyukanta, ta nemi kuɗin aikatawa, ta ci gaba da abun da ta yi niyya.

Ƙa’idojin da suka haɗa

  • Amintaka tsakanin Faransawa da ƴan Nijar
  • Yarda da daratta juna
  • Hulɗa dangance da al’adun kowanne
  • Adalci tsakanin jun

 

Ƙungiya mai kula da ayyukan horarwa don ci-gaba mai ɗorewa (RAEDD)

Ƙungiyar hulɗar al’adu tsakanin Ille-et-Vilaine da Nijar (AECIN)

Ƙungiyar dangantaka da canje-canje tsakanin Cesson da Ɗankatsari (AESCD)

Ancien partenaire