Tarbiyya Tatali tana ba da muhimmanci ga aikin da ke tsakanin ‘yan Nijar da ‘yan Faransa, a Faransa da Nijar.
Har kullum AECIN yana hade da ‘yan Nijar mata da maza kuma yana da mambobi da dama na ‘yan Nijar a cikin kwamitocinshi. Wasu a Faransa suke rayuyarsu, wasu kuma sun zo Faransa da zama na ’yan shekaru.
‘yan ƙwarorin ɗalibai na Nijar masu zuwa Rennes domin yin digiri na biyu (a fannin likita, DESS, rubuce-rubuce) Suka ƙera ANIRE wanda yake memba ne na Tarbiyya Tatali.
AECIN da ANIRE mambobi ne na majalisar ’yan Nijar na Faransa.
Habiba Maiyaki mataimakiyar shugaban AECIN tun shekarar 2011.