Mene ne Tarbiyya Tatali ??

Tarbiyya Tatali ƙungiya ce ta ƙungiyoyi waɗanda manufarsu ita ce yin aiki tare don ci gaban al’ummar Nijar ta hanyar haɗa haɗin kai na ƙasa da ƙasa da inganta musayar al’adu.

Ƙungiyoyi na rukunin ƙungiyoyin Tarbiyya Tatali

Tarbiyya Talali ta ƙunshi : A Nijar, ƙungiyar RAEDD (Rukunin ƙungiyoyi ne mai kula da ci-gaba mai ƙarko wajen ayyukan makarantu) ; A Faransa, ƙungiyar AECIN (ƙungiya ce mai sanar wa juna al’adun gargajiyar tsakanin Ille da Vilaine Niger)).

A ƙasashen Faransa da Nijar, duka waɗannan ƙungiyoyin suna neman abokan hulɗa kuma suna tattara kuɗin taimako. Suna sa hannu ga rayuwar ƙungiyoyi a ƙasashen Faransa da Nijar.

A Nijar A Faransa
RAEDD AECIN
nazartar yanayin gida, rubuta takardu na neman tallafin kudade da rahotanni
ci gaba da ayyukan, bi ayyuka a Nijar,
aiwatar da ayyuka a wurin. inganta Nijar a Faransa.

Ku bi Tarbiyya Tatali akan FaceBook (a Faransanci).

 

À la Une

 

Action types