An gudanar da wadannan wasanni a karshen watan Nuwamba a Faransa, Tun shekarar 2017 ake yin bikin nan bayan makon hadin kan al’umma ta Duniya, wanda ya ƙunshi edition 19.

Yau dai an samu shekaru da dama da AECIN da AESCD suke halatar ayyukan gidan Duniya na Rennes a Cesson-Sevigné. ANIRE kuma ya shiga cikin 2014

Shirin 2022

AESCD da AECIN suna cikin tsarin ayyukan 2022 kamar :

  • Baje kolin “Ilimi abin gaggawa” na kungiyar Action Education, Hall du Pont des Arts (Cesson-Sévigne) daga 18 ga Nuwamba zuwa 3 ga Disamba.
  • Nunin “Olympiades inter écoles Dogondutchi Dankatsari (Nijar)” na AESCD, hotunan Abdul Aziz Sumaïla, ɗakin karatu na Media na Pont des Arts (Cesson-Sévigné) daga 18 ga Nuwamba zuwa 3 ga Disamba.
  • Asabar 19 ga Nuwamba, “Maganar Mata na nan da sauran wurare” a Maison Internationale de Rennes. Tare da Arice Siapi wadda ta wallafa da gabatar da alkawuran da ta yi da kuma nuna hotunan da aka yi fim din “Akwai Magana/On va en parle!” ta Tarbiyya Tatali wadda ta yi umarni.
  • Barka da zuwa na MIR wajen azuzuwan firamare da yawa na Rennes don abubuwan da suke faruwa a kan rashin daidaituwa wajen samun ruwa daga 21 ga Nuwamba zuwa 2 ga Disamba.
  • Maraba da zuwa ga Bandu Kaka, magajin garin Dankatsari, daga ranar 25 ga Nuwamba zuwa 2 ga Disamba don halatar Festisol, bita da shirye-shirye na ayyukan Haɗin kai na Cesson-Sévigne Dankatsari. Birnin Cesson-Sévigne ne ke karbar bakuncinsa.
  • Gabatar da ayyukan ƙungiyoyin Cesson don haɗin kai na duniya, Hall du Pont des Arts (Cesson-Sévigne) daga 25 ga Nuwamba zuwa 3 ga Disamba.
  • Litinin, 28 ga Nuwamba a karfe 8:30 na yamma a Cinéma Le Sévigné, “Gogo”, na Stéphane Plisson, sannan muhawara.
  • Talata, 29 ga Nuwamba a karfe 6:30 na yamma a IUT na Rennes, “Daga Turai zuwa ’yan ƙasa: yadda za a fuskanci kalubalen yanayi?” tare da Olivier Brunet, ƙwararren memba na ƙungiyar EUROPE DIRECT (Hukumar Turai).
  • Alhamis, 1 ga Disamba, Solidarity Relay don Dankatsari tare da yaran firamare na aji 5 da 6 daga Burgchevvreuil da Beausoleil na Cesson-Sévigné a ƙarƙashin jagorancin Magajin Cesson-Sévigné da na Dankatsari.
Festisol Cesson 2022

Shirin ranar “Maganar mata daga nan da sauran wurare” a Rennes

Festisol Rennes 2022 Femmes

A shekara 2021 an yi tsarin ayyuka kamar haka

Ayyukan da aka zana a ƙasa su ne waɗanda AECIN da AESCD ke da tasiri a ciki. Ya ƙunshi ayyukan da aka dage a shekarar 2020.

  • Maraba, daga ranar 14 zuwa 29 ga watan Nuwamba, na Maman Chadau, Manajan aikin RAEDD don aiwatarwa da sa ido kan ayyukan AESCD da AECIN, a matsayin Baƙo na Gwamnatin Faransa (tikiti da inshoran sa daga Ofishin Jakadancin Faransa a Nijar). Cesson-Sévigne ta ɗauki nauyin masaukin sa 
  • A Maison Internationale de Rennes, ko gidan duniya, AECIN Tarbiyya Tatali ta shirya, tare da UNICEF 35, Solidarités International da kuma ƙungiyoyin Défi, taron kan rashin daidaito wajen samun ruwa da azuzuwan makarantun firamare a Rennes suka ziyarta daga ranar 15 zuwa 26 ga watan Nuwamba. Dalibai daga Makarantar School of bussines ta Rennes da ɗaliban makarantar sakandare ta Maison Familiale Rurale a Saint Aubin d’Aubigne an horar da su don kula da ayyukan da aka tsara (nuni, wasanni, bidiyo da muhawara).
  • Taron zagaye Kalubalen tsaftar ruwan sha, Litinin 15 ga watan Nuwamba daga karfe 6.30 na yamma zuwa karfe 8.30, a Maison Internationale de Rennes kuma kai tsaye a tashar MIR yutube, tare da Abdulaye Adamu Zangui daga ma’aikatar ruwa na Nijer, Guillaume Auburg de Pseau da Flavie Bukhenufa daga EBR
  • Taro da Muhawara, Yakin annoba, ruwa da lafiya, Taro tare da Renaud Piarrux : Renaud Piarrux, Justine Musik-Piquemal da Manon Galleg., 17 ga watan Nuwamba daga 6 pm zuwa 8 p.m. a Faculty of Medicine na Rennes.
  • Nunin “Bishiyoyi don ingantacciyar rayuwa a Dankatsari” a Médiathèque du Pont des Arts (Cesson-Sévigné) wanda AESCD ya yi, hotuna na Abdul Aziz Sumaïla, daga 19 ga watan Nuwamba zuwa 6 ga watan Disamba.
  • Nunin Burin 17 na Ci Gaba Mai Dorewa, na Gidauniyar Kyakkyawan Planet, Hall du Pont des Arts (Cesson-Sévigne) daga 19 ga watan Nuwamba zuwa 6 ga watan Disamba.  
  • Nunin kayan abinci, a Hall du Pont des Arts (Cesson-Sévigne), fahimtar abubuwan da ke haifar da yunwa a duniya, hanyoyin aiwatarwa da gabatar da ayyukan ƙungiyoyin Cesson na haɗin kai na duniya, daga ranar 19 zuwa 29 ga watan Nuwamba.
  • Taro don Samun Lafiyar Mata a Faransa, Afirka da Amurka ta Latin, Litinin, 22 ga watan Nuwamba daga 6.30 zuwa 8.30 na yamma - Kan layi, tare da Munia El Kotni da Yannick Jaffré.
  • A Cinéma Le Sévigne, dambarwar yunwar duniya, muhawara ta biyo bayan gajerun fina-finai hudu, Litinin, 22 ga watan Nuwamba a karfe 8:30 na dare. 
  • Taron zagaye kan yadda ake tafiyar da cin zarafin mata a fannin lafiya, Laraba 24 ga watan Nuwamba daga karfe 6.30 zuwa karfe 8.30 na yamma - Maison Internationale de Rennes da kuma kan layi, tare da Haruna Yacuba, Jérôme Blanchot, Jean-Philippe Harlicot da Christiane David.

Programme du Festival des Solidarités à Rennes et dans la Métropole

Festisol Rennes 2021

A shekara 2020 an yi tsarin ayyuka kamar haka

AESCD da AECIN sun shiga cikin shirye-shiryen waɗannan ayyukan a cikin 2020
-daga 6 ga watan Nuwamba zuwa 2 ga watan Disamba shekarar 2020, baje kolin “Bishiyoyi don ingantacciyar rayuwa a Dankatsari” a Médiathèque du Pont des Arts (Cesson-Sévigné), hotunan Abdoul Aziz Sumaïla,

  • Juma’a 13 ga watan Nuwamba a karfe 6 na yamma “taron yanayi da rashin daidaito” na Jean JUZEL, masanin yanayin “kuma tsohon mataimakin shugaban GIEC, a jami’a doka. kyauta ake shiga, amma ana buƙatar rajista.
  • daga ranar 13 zuwa 21 ga watan Nuwamba Nunin abinci, Hall du Pont des Arts (Cesson-Sévigné), fahimtar dalilan yunwa a duniya, hanyoyin aiwatarwa da gabatar da ayyukan ƙungiyoyin Cesson na haɗin kan duniya.
  • Litinin 16 ga watan Nuwamba a karfe 8:30 na yamma a gidan fim Le Sévigné, rikice-rikicen yunwa a duniya, muhawara bayan gajeren fim huɗu
  • daga 16 zuwa 20 ga watan Nuwamba, a MIR, wasanni don ’yan makaranta a gidan duniya ta Rennes (MIR), Solidarités International, UNICEF 35, AECIN da NGO Défi suka bayar a kan taken “ruwa da canjin yanayi”, tare da musamman Bidiyon AESCD na Lugu ya samu ruwa,
  • Ranar Lahadi, 29 ga watan Nuwamba, kasancewar AECIN a kasuwanin duniya a Halle Martenot a Rennes, saidawar kayayaki iri iri kamar na kira, na fata, bayani game da ayyukan ƙungiyar.

MINTOCI NA KARSHE: SABODA ANNOBAR COVID 19, ZA A SOKE WADDANSU AYYUKA, WADDANSU KUMA ZA A YI SU INDA HALI

A shekara 2019 an yi tsarin ayyuka kamar haka

  • daga 14 zuwa 24 ga Nuwamba, a Cesson-Sevigne tarbon Assimu Abarchi, magajin garin Dankatsari,
  • 14th zuwa 28 ga Nuwamba, nune-nunen “Wasannin Yara a Dankatsari” a hilin Pont des Arts(Cesson-Sévigné), kuma da hotunan Abdul Aziz Sumaïla,
  • daga 16 zuwa 21 ga watan Nuwamba nune-nune, “Ga kowane yaro,’yanci ɗaya, kuma sa’a ɗaya” tare da UNICEF, “Yin aiki anan da sauran wurare”, tare da kungiyoyin haɗin gwiwar duniya na Cesson-Sevigne, a ƙofar Pont des Arts (Cesson-Sévigné),
  • Litinin 18 ga Nuwamba a karfe 20:30 a gidan fim din Cinema Le Sévigné, “Capharnaüm” wani fim ɗin Nadine Labaki.Fim din ya samu lambar yabo da lambar yabo ta kasa (Cannes 2018)
  • 19-20-21 Nuwamba, a MJC na Pace. A matsayin wani ɓangare na ayyukan da ake gabatar wa ɗaliban kwalejin garin, bayanin fim ɗin “‘Yan mata uku na Dankatsari” gabatar da ƙasida “Lafiyata da haƙina na matasa: menene ya kamata in sani”da tattaunawa: Natsuwa cikin rayuwar ’yan makaranta mata a Nijar: menene matsalolinsu, tsammanin su? yanayi daban-daban, fatan iri daya?
  • alhamis, 21 ga Nuwamba a filin Roger Belliard a Cesson-Sévigné, Relais Solidaire na makarantun don Dankatsari, tare da ɗaliban 800 na makarantun firamare uku.
  • (Lahadi, 24 ga Nuwamba), halatar AECIN a kasuwanin duniya, a Halle Martenot ta Rennes, sayar da ƙwararren kaya ado na hannu, bayani kan ayyukan ƙungiyar,
  • ranar Asabar, Nuwamba 30, a gidan makwabta na Villejean (Rennes), a matsayin wani ɓangare na ranar ƙare Festisol: nunin “Wasannin yara a Dankatsari”, raye-raye “langa langa” na yara (tsere) ko kokowa bisa kafa daya da yara ke bege a filin makarantu a Nijar).

A shekara 2018 an yi tsarin ayyuka kamar haka

  • Litinin 19 ga watan Nuwamba, a gidan fim Sévigné a Cesson, nunin kananan fina-finai da ke gabatar da shirye-shiryen ilimi a Tanzania, Nijar da Peru, tare da tauttaunawa, har da nuna bidiyo na ’yan mata uku a Dankatsari.
  • daga 19 zuwa 25 ga watan Nuwamba a Pont na Arts a Cesson-Sévigné, gabatar da ayyukan ci gaba da tallafawa da kular da makarantu da horar da matasa na ƙungiyoyi Cesson masu zaman kansu na hadin kai tsakanin kasa da kasa na duniya.
  • Lahadi, 25 ga watan Nuwamba, kasancewar AECIN a kasuwar duniya, Halle Martenot a Rennes,
  • Talata 27 ga watan Nuwamba a karfe 18 na yamma a gidan fim Arvor a Rennes, da kuma ranar Laraba 28 ga watan Nuwamba a EPI Condorcet a Saint Jacques de la Lande, nunin iyaka, odyssée na ’yan matan afirka, fim na Apolline Traore ( kyauta biyu a Fespaco 2017). Sanarwa.
Festisol2018Cesson
Festisol2018Cesson

A shekara 2017 an yi tsarin ayyuka kamar haka

  • daga ranar 14 zuwa 15 ga watan Nuwamba, tarbon Abdulaye Zangui, mai kulawa da ayyukan hydraulics na Dogon Dutchi a Cesson-Sevigné, Abdulaye babban abokin tarayya ne don samun ruwa a Ɗankatsari,
  • daga ranar 18 zuwa 25 ga watan Nuwamba a « Pont de Arts » a Cesson-Sévigné, nuni “makamashi abun, ci gaba da bunƙasa, ana samunta da karfin da ake amfani da ita”,
  • Litinin, 20 ga watan Nuwamba a karfe 7 da rabi na marece a Cinema l’Arvor ta Rennes, “iccen maras ɗiya” na Aïcha Macky, da kuma muhawara a gaban darektar,
  • Litinin, 20 ga watan Nuwamba a karfe 8 da rabi na marece a Cinema Le Sévigné a Cesson, nazarin tarihin “Aux abricots, Haiti, hasken a idanun” na Ralph Tomassaint Joseph da wakar “Solar da aka yi a Afrika” na Malam Saguiru tare da yin muhawara a karshe,
  • Alhamis, 23 ga watan Nuwamba a karfe 8 da rabi na marece a cikin ajin makarantar Centrale-Supelc, tattaunawa kan muhawara “Ƙarfin wutar lantarki, ci gaba da bunƙasa, da sake yin amfani da ita wajen karfin samunta”,
  • Lahadi, 26 ga watan Nuwamba, halatar AECIN a nunin kasuwowin Duniya, Halle Martenot ta Rennes,
  • daga ranar 27 ga watan Nuwamba zuwa 2 ga watan Disamba a Gidan Duniya na Rennes, nuni "Wasanni da Al’adu don Aminci da zamantakewar al’ummar Ɗankatsari” hotunan Abdul Aziz Sumaïla,
  • Litinin, 27 ga watan Nuwamba a karfe 8 da rabi na marece, a Gidan Duniya na Rennes, taron-tattaunawa “Nijar, matsalolin al’ummomin Arewa da ayyukan ci gaban”.

A shekara 2016 an yi tsarin ayyuka kamar haka

  • daga 8 zuwa 21 ga watan Nuwamba za a ma Mamane Chadau mai kulla da hulɗar garin Cesson-Dankassari a Nijar maraba
  • daga 10 zuwa 21 ga watan Nuwamba a Square Jean Bucher & Park City Hall a Cesson, nuni “A cikin kasuwar Dankatsari”, hoto na Jean-Pierre Esturnet da Abdul Aziz Sumaila,
  • Litinin, 14 ga watan Nuwamba a karfe 20: 30 a sinima Le Sevigne Cesson, “Lugu ya samu ruwa daga karshe” da kuma “Domin mafi alhẽri da domin albasa” na Sani Magori da muhawara,
  • Laraba, 16 ga watan Nuwamba a karfe 18 H a sinima Arvor ta Rennes, “fushi cikin iska” na Amina Weira, kuma muhawara da wanda ya ƙera fim ɗin,
  • Alhamis, 17 ga watan Nuwamba a karfe 9 : 30 a Stage Roger Belliard na Cesson, wurin taimakon makarantu domin Dankatsari,
  • Alhamis, 17 ga watan Nuwamba a karfe 20: 30 a cikin dakin Pont des Arts-Gidan Al’adu na Cesson, Hira da tattaunawa “Wajen zamantakewar ci gaba na kasashen kudu”
  • Jumma’a, 18 ga watan Nuwamba a karfe 19 a cikin hilin Space Grippé (Cesson), Abincin hulda da taimako na Nijar, abin sha (bissap, ruwan lemo da citta, ...), Yassa na kaji, da kuma salatin na ya’yan itacen afirka, kuɗin euro12 da euro 8 (matasa da daliban) ana iya rubuta kansa ta wannan hanyar aescd@tarbiyya-tatali.org
  • Asabar, 19 ga watan Nuwamba a karfe 10: 30 taron a kan rarraba hadin gwiwa da hukumomin yankin na birnin Rennes a gidan Duniya ta Rennes,
  • Lahadi, 27 ga watan Nuwamba, AECIN za ta halarci kasuwar Duniya, a Halle Martenot a Rennes, a cikin tsarin na Gidan Duniya.
ProgrammeSSICesson2016

A shekara 2015 an yi tsarin ayyuka kamar haka

  • Daga 13 zuwa 21 ga watan november a Espace Citoyen a Cesson, taron a zo a gani « ayyukan kungiyoyin Cesson na hulɗar duniya » tare da walafa ayyukan hulɗar gani a kasa tsakanin Cesson da Dankatsari
  • Litinin 16 ga watan november a karfe 8 da rabi na yamma a gidan fim mai suna Sevigne a Cesson, fim ɗin “Capitaine de l’Espérance” da hira : bisa « la mobilité vecteur d’intégration ».
  • Laraba 18 ga watan november a karfe 4 da rabi a l’Escale a Cesson haduwa da matasa « l’humanitaire ça te parle ? »
  • Alhamis 19 ga watan november a karfe 8 na yamma a l’auditorium du Pont des Arts-Centre Culturel na « l’économie sociale et solidaire, outil de développement social et économique »,
  • Asabar 21 ga watan november AECIN za ta halarci taron ayyukan Fête du Livre a Saint Brieuc, wadda ta shafi Afirka.
  • Lahadi 22 ga watan november, AECIN na zuwa kasuwar Duniya da za a yi a Halle Martenot a Rennes, wannan kuma ya shafi aikace-aikace na gidan duniya.
Maison des Mondes 2015 à Rennes
Sous les feuilles du Baobab

Tsarin ayyukan da aka yi a shekarar 2014

Maison des Mondes 2014 à Rennes
  • Daga 27 ga watan october zuwa 7 ga watan november a MIR ta Rennes, kuma daga 13 zu 21 ga watan november a Espace Citoyen a Cesson, taron a zo a gani « mona na iyali, sa’a ce ga duniya… »
  • Juma’a 14 ga watan november a karfe 6 da rabi na yamma « Regards croisés » masu yin sa ‘yan Nijar da suke karatu a jami’ar Rennes, Jami’a ta Rennes 2, babban aji L1,
  • Litinin 17 ga watan november a karfe 8 da rabi na yamma a gidan fim mai suna Sevigne a Cesson, fim “Capitaine de l’Espérance” da hira : ci gaba na karkara don ci gaba mai da’dewa.
  • Laraba 19 ga watan november a karfe 8 da minti 15 a MIR, fim « Pour le meilleur et pour l’oignon » hira da wanda ya yi fim ‘din El Sani Magori.
  • Alhamis 20 ga watan november a karfe 8 da rabi na yamma a gidan al’adu na Cesson, taimakon duniya game da ci gaban karkara, tare da Bernard Jouan shugaban Agro ba Iyaka kuma shugaban tsari na Afrika ta yamma.
  • Sa baki a gidan Squares ta Rennes bisa makarantar ‘yan mata a Nijar (25 ga watan november) da kare karshen garken rakuman daji na Afirka ta Yamma (26 ga watan november).
  • Lahadi 30 ga watan november, AECIN na zuwa kasuwar Duniya da za a yi a Halle Martenot a Rennes,
  • 1 ga watan december, hira tsakanin Zara Musa mawakiyar ‘yar Nijar da aji ‘yan sakandare na Sevigne da Cesson bisa hakin mata a Nijar.