Fimominshi

Don abu mai kyau da don albasa (2008) : Pour le meilleur et pour l’oignon (2008)

Kukan Kurciya : le cri de la tourterelle (2010)

Kukan Kurciya : les médiatrices (2013)

Lokacin da ya biyo ta Rennes a watan november 2014, Joris Le Guidant ne ya yi mishi hotuna kuma ya yi hira da shi.

Sani Magori, par Joris Le Guidart

Ga kaɗan daga hirar tasu

J.L.G : Samun na’ura zamani takan sake fim na Nijar ko kowa ?

S.M.: Hakika. shekarun baya, sarafawa da masu sarfawa duk sun karu. Amma yanzu da aka samu ilimin na’ura zamani abubuwan sukan gudana da sawki . A misali, duk waɗanda ke zaman kashe wando domin rishin kaya aiki ko wai talahi daga gwamnati sun fara cin gajiya domin samun waɗannan na’urori. A misali in ka dauki masarafi kaman Guingareye Maiga da ke yin fim daga shekara 10 zuwa 15 yanzu abin ya zo da saki har ya zamanto bada bata lokaci ba yakan yi ayyukanshi.

JLG : A ganinka a Nijar akwai ma’aikatar da ke kula ko kiyayewa da fim kamar a Faransa ?

S.M : a’a ! babu . Amma kowa na yin bakin gorgodo don kare abin da ya sarafa. Sai dai kuma muna da wata kamar kungiya da ke taimakon mu. Mukan dafata ne don samu talahin yin ayyukan mu.

entretien complet