Fimominsa
- Mai martaba ɗan majalisa (Wasa 2007)
- PIP2, Ayyukan hakika (aiki bisa hukumomi 2008)
- Fimomin mu …..? Aiki bisa ƙera abubuwa 2009
- PRODEX dabarun yin abubuwa (aiki bisa hukumomi)
- Ranar ɗaya tare da Moussa (fim Documentary ) ( 2011)
- Karfafa wa gidan ‘yan bayu a Nijar ( Documentary na hukumomi 2015 )
Masu gyaran fim
- Rana ɗaya tare da Abdulhaune, mai wallafa Rakia Kader (doc)
- Rana ɗaya tare da Alhuseini, mai wallafa Idi Nuhu (doc)
- Rana ɗaya tare da Musa, mai wallafa Bakabe M Siradji (doc)
- Tarihin da aka zana zuwa ga talakkaya na Idi Nuhu Director (doc)
- Masu fadi a ji na Sani Magori (doc)
- Anigurane dutsen masu rubutun zane na Air na ‘yar kasar Faransa da Mali Catherine Payen ( doc- ) •
- Mastsalar Binta na Aisha Macky ( fiction )
- Gaskiya saboda wa? na Aisha Macky ( fiction )
- Titin rawa na ‘yar Congo Nadege Batu ( doc )
- Ruwa falala a Lugu na Idi Nuhu.
- ’Yan mata uku a Dankatsari, tare da jagorancin Idi Nuhu.
Gudanar da ayyuka
- “Sharo abun yi , wajen jama’a” ( documentary da ake ta yi )
- “Zara Dibisu mai muryar zinariya ta Nijar” (documentary da ake ta yi)
