Aiki na farko a cikin 2012

Kiyon kaji

wannan tsari ya kumshi ba da bashin kaza 12 da zakara 2 ga kowace mace tabatacin kungiyuyin da ke tikin garuruwan biyu ko bugu da ƙari mace 25 ko wacce gunduma. Ko a ce mace za ta biyan bashin cikin shekara 1da tallala wata shida.

Kiyon bissashe

Tsari ne wanda ya kamata shi baza irin datatun awakinan. Tsarin yakan ba da bashin akuya 3 da bunsuru 1 ga mace duka cinkin matan nan 25 zaɓaɓi na kowace gunduma. Jimila ya tashi akuya 225 da bunsuru 75. Projen yakan samu bissashen ne daga jahar Maradi. Matan da suka samu wannan bashin za su taimakawa da jika 20 domin runfar addanin bissahen da kuma jika 10 na kariya rayuwa ko wani hatsarin da ke hadaba bissashen,. Ko wacce gunduma ta kan tallaha tsabar kudi kimanin jika 150 domin tafiyar da aikin.

Mahimannan da tsarin ya kumsa

  • Sahel Projen agro formation na Swiscontact : yakan talahawa bisashen domin fara aikin, kuma yakan ba da horo ga mace 4 pannin kiyon kaji da kiyon bissashe don su taimaka ma matan da suka samu bisashen.
  • Sarushin kulawa da bissahe ko kiwo na gundumar zai ɗauki nauyin kulawa da lafiyar da kulawa kai da kai na bissashen.
  • Ƙungiyar Tarbiyya Tatali ko RAEDD da taimakon ma’aikatanta za ta kulawa da tafiyar aikin akan kulawa da maida bashin da kuma rabawa a gaba zuwa ga matan da sukka dace.
  • Madattan sukan ɗaukan nauyin runhunonin bissashen, biyar ma’aikacin gunduma mai kulawa da kiyo da lafiyar bissashen ; kuma da abinci da kuma kudin kariya.

A 2021-2023

Kayan aiki guda 68 na “jajayen akuyen Maradi” za a baiwa a matsayin ɓangare na “Ayyukan haɗin kai don Ci gaban ƙauyukan Dankatsari 2021-2023” Za a ba da fifiko ga ungozomai 63 na gundumar Dankatsari, kuma da mata masu mawuyacin halin da karamar hukuma da RAEDD suka gano. Kowace mace za a ba ta dabba namiji daya da dabbobin mata uku, kuma za ta mayar da adadin dabbobin da aka ba ta bayan watanni 18. Farashin su dai jikka 140,000 ne. Kasafin kudin aikin ya hada da bin lafiyar dabbobi wanda likitan dabbobi zai yi.
Domin murkushe talawti don sama ma mata inci da wadata ko rayuwa mai armashi kamar wada ya dace a gane akan panni kiyon irin awaki datattu a cikin gunduma Matankari da Dankatsari.projen ya samu bazawa shekara ta 2012.