An dakatar da waɗannan ayyukan sakamakon cutar ta COVID-19.

Kasuwanci taimako

Ƙungiyar AECIN takan tsarawa da godda kasuwa kowane lokaci bisa kasuwoyin Rennes ko kewayenta. Kasuwar da ta hi su mahinmanci ita ce kasuwar taimako ta Rennes. Akan saida kayan janhwal da na gargajiya na Niger kuma da littatafan gatana ko almara, tatsuniya da kinginsu zuwa hottuna.
A wannan lokacin na shekara 2011 an yi anfani da ɗanɗanon cimaka daga ƴan Niger ma zamna Faransa.

AECIN da kungiyar mai lakanin Abukan Niger sukan saduwa a wannan gamuwar a jahar Breton. Kamar yadda AESCD ke zuwa a kasuwar Noel a Cesson daga 2009 zuwa 2011, da kuma a 2014. Ana sayar da kayan Niger.

Tarbiyya-Tatali ta halarci taro a shekarar 2015 da 2016 na CoNiF na a zo a ga al’adun Nijar. Ta kai litattafanta da mujallanta tare da na gidan buga litattafai mai sunan L’Harmattan bisa Nijar.

Gonjo

AECIN takan sadu a kasuwar gojo shekaru masu dama a Canal Saint-Martin, ta Rennes. A wannan lokacin akan goɗi murna da sayen kayayyakin Niger. Tun shekara 2010, AESCD take goddin ɗanɗanon ruwan zaƙin kuka, da kinginsu. Lokacinan an samu rishin saida kingin kaya kamar littattafai. Sai dai kuma akan samu talahin kuɗi daga kungiyar mai kula da salloli da masu shiri kasuwar ta gonjo da ke hulɗa da kungiyoyin Cesson kamar AESCD.