An kammala wannan mataki.
A majalisa : yawan ma’aikata akan aikin masaman
Doka da ƙasa Nijer ta sa hannu a shekara 2000 takan ba da dama dauka 10% na yan majalisa, 25% a cikin gomnati don hihita yancin mata da hakinsu. Guri na « Réseau Genre a majalisar dokoki » da RAEDD ta goda akan kokarin hul’dar Canada takan ba da hihitawar a zo a gani don saman ma mata incin da bunƙasa ayyuka na masaman.
Manufa ko guri
- fifitar yadda ya kamata ganowar yincin ƴan majalisar dokoki
- hakapar da massaniya kudororin duniya bisa ga yanci mata da walwalarsu da Nijer ta sa hannu
- bada damar hihita iya iko
- hakapar da ilimin yan majaslisa a fanin democratia da tafiyar da ikko mai armashi
- kiyayewa da ganin sauye da sauye aikin majalisar dokoki don kungiya mai fama da yancin mata a cikin majalisa
Mahimmomin aikin wannan shirin
Taron horo 4 bisa shirye-shirye akan wa’dannan abubuwa
- samun dama da ya cancanta bisa yancin ɗan adam
- bisa kungiyar CEDEF
- tafiyar da iko a masaman
- demokrasiya da tafiyar da aikin jahohi
Wa’danda abin ya shafa
A kai da kai
- Mata yan majalisa 15
- Shugabannin hidimomi 8
- Shugabannin gungu gungu 5
A sirince
- ƴan majalisa 85
- kansiloli mata na Maradi, Yamai, Tawa da Zandar 16
- kansilolin jahohi 26
- hiye da kananan kancilolo 557
- duk matan kowane waje da ke mahawara a majalisa dokoki sun san da mata suna da wurinsu ko a cikin duban maza ne

Brochure 13 mai 2011