Yankin Dogonduci yana cikin jihar Dosso, gusun ga Kasar Nijar. Shi ne ake cewa yankin Arewa.
Fad’in shi : muraba’in kilomita 11 936 ne. Kwamin ɗin Dogonduci kenan.
jihar ta dai ta kasu kamar haka :
- Kwamin ta garin Dogondutsi
- Kwamin tara na karkara : Dankasari, Dogonkiria, Dumega, Gesheme, Kieshe, Kore Mairuwa, Matankari, Sucucutane, Tibiri (Duci)
Yawon jama’arta kimanin mutane 682 289 ne a shekarar 2011.
Cikin wannan yakin ne ake ayyuka da daman na Tarbiyya Tatali.