Hukumomin birni (magajin da Majalisar garin) da ofisoshin kwomun (kulawa da ruwa, aikin gona, muhalli) suna taka muhimmiyar rawa a ayyukanmu na ci gaba.

Wannan lamari ne musamman a Dankatsari.