Wannan ma’aikatan tana taimakon gudumomin Faransa da suke aiki cikin hul’da da gudumomin Nijer.

Ayyukan “dabarun birni don ci gaban ƙauyuka waɗanda suka haɗa da garin Dankatsari a Nijar”, na tsawon shekarun 2013-2015, “Ci gaba zuwa bumkasa a ƙauyukan Dankatsari”, na lokacin 2017-2018 , “Ci gaba mai dorewa a cikin Dankatsari” na lokacin 2018-2020 an amince da su.

Tsarin “Dorewar ci gaba a ƙauyukan Dankatsari” na lokacin 2020-2021 ana gudanar da shi.

 

Articles liés

Archives